Buhari Na son Cirewa Yan Arewa Son Zabar Dan Arewa - Arewa24blogs

Breaking

Post Top Ad

Post Top Ad

Sunday 3 November 2019

Buhari Na son Cirewa Yan Arewa Son Zabar Dan Arewa

A babban zaben shekara ta dubu biyu da goma sha biyarne(2015) yan arewacin k'asarnan suka fito kwansu da kwarkwata domin marawa dansu (Buhari) baya domin ya zama shugaban k'asar Nijeriya.
Abun takaici da yan'arewa ke Gumtsa a wannan mulki shine; yadda gogan yake kunnen uwar shegu da dukkan damuwarsu, sannan yakan fifita yan yankin kudu fiyedasu.
A makonninan abinda yafi cima al'umma tuwo a kwarya shine; yadda Gwamnatin tarayya ta gaza yin woffasa akan sacewa gamida arnantar da yara da ake sata daga arewacin k'asarnan.
Wanda abun Allah wadaine ace kasa kamar nijeriya da ake Tok'obon ana bin tsarin mulkin dimokuradiyya hakan na faruwa.
Inaga dama akwai wani boyayyan kudiri na shugaba Muhammad buhari Wanda yakeso ya nunawa mutanen arewacin k'asarnan cewa; zaben mutunensu kuskurene.
Babu shakka a wannan karondai Muke da da (shugaban k'asa) Amma Wasu ke amfanarsa (Indararo).
Koba komaidai yakamata Shugaba Muhammad buhari ya tuna halarci da mutanen arewa suka yimai shima ya saka musu da alkhairi.

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad